Tehran (IQNA) Falasdinawa 150,000 ne suka gudanar da Sallar Idin Al-Adha a Masallacin Al-Aqsa, sannan a lokaci guda kuma Palasdinawa na Zirin Gaza sun gudanar da Sallar Idi a wannan yanki da gwamnatin yahudawa ta ke ci gaba da yi wa kawanya.
Lambar Labari: 3487523 Ranar Watsawa : 2022/07/09